Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Lesotho [lafazi: /lesutu/] (da Sesotho: Muso oa Lesotho,[1][2]; a da an santa da Masarautar Lesotho) ƙasa ce, wacce ba ta da wani teku da ta hadu da wani yankinta a Kudancin Afirka. A matsayinta na kasa dake kewaye da iyakar kasar Afirka ta Kudu, wacce ta mamaye kusan kilomita 1,106 (687 mi) na iyakar ta,[3] ita kadai ce kasa mai yancin kanta wacce take da iyaka da kasa guda daya tak a duniya, bayan Peninsula ta Italiya. Tana nan a Tsaunukan Maloti kuma tana dauke da Tsauni mafi tsawo a Afurka ta Kudu.[4] Tana da kasa mai fadin fiye da 30,000 km2 (11,600 sq mi) da kuma yawan mutane kimanin mutum miliyan biyu. Itace kasa mafi girma da ke da iyaka da wata kasar guda daya tak. Babban birnin ta kuma birni mafi girma itace Maseru. Har wayau, kasar ta yi fice da inkiyar ta, Masarautar Tsauni.[5]

Tutar Lesotho.
Lesotho
Flag of Lesotho (en) Coat of arms of Lesotho (en)
Flag of Lesotho (en) Fassara Coat of arms of Lesotho (en) Fassara


Take Lesotho Fatse La Bontata Rona (en) Fassara

Kirari «Khotso, Pula, Nala»
«Peace, Rain, Prosperity»
«Мир, дъжд, просперитет»
«The Kingdom In The Sky»
Suna saboda Sesotho (en) Fassara
Wuri
Map
 29°33′S 28°15′E / 29.55°S 28.25°E / -29.55; 28.25
Enclave within (en) Fassara Afirka ta kudu

Babban birni Maseru
Yawan mutane
Faɗi 2,007,201 (2016)
• Yawan mutane 66.12 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Sesotho (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Kudancin Afirka
Yawan fili 30,355 km²
Wuri mafi tsayi Thabana Ntlenyana (en) Fassara (3,482 m)
Wuri mafi ƙasa Orange River (en) Fassara (1,400 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Basutoland (en) Fassara
Ƙirƙira 1966
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati constitutional monarchy (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Lesotho (en) Fassara
• King of Lesotho (en) Fassara Letsie III of Lesotho (en) Fassara (7 ga Faburairu, 1996)
• Prime Minister of Lesotho (en) Fassara Sam Matekane (en) Fassara (28 Oktoba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 2,373,416,269 $ (2021)
Kuɗi Lesotho loti
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ls (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +266
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 114 (en) Fassara da 115 (en) Fassara
Lambar ƙasa LS
Wasu abun

Yanar gizo gov.ls
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Sam Matekane shugaban kasar na yanzu
kauyen Lesotho

Kididdiga

gyara sashe

Lesotho tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 30,355. Lesotho tana da yawan jama'a 2,203,821, bisa ga jimillar 2016. Lesotho tana da iyaka da Afirka ta Kudu. Babban birnin Lesotho, shi ne Maseru.

Sarkin Lesotho Letsie III ne. Firaministan ƙasar Tom Thabane ne. Mataimakin firaministan ƙasar Monyane Moleleki ne.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta

gyara sashe
  1. "lesotho noun - Definition, pictures, pronunciation and usage notes | Oxford Advanced Learner's Dictionary at OxfordLearnersDictionaries.com". www.oxfordlearnersdictionaries.com (in Turanci). Archived from the original on 11 March 2018. Retrieved 10 March 2018.
  2. Samfuri:Cite LPD
  3. "Africa :: Lesotho — The World Factbook - Central Intelligence Agency". www.cia.gov. Archivedfrom the original on 2 July 2021. Retrieved 16 December2019.
  4. "Maloti Mountains | Drakensberg, Lesotho Highlands, Southern Africa | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Archived from the original on 24 January 2022. Retrieved 2024-03-01.
  5. "Office Of The King". Government Of Lesotho (in Turanci). Archived from the original on 12 March 2024. Retrieved 2024-03-01.