Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Transfiguration pending
Jump to content

Andrew Nii

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Andrew Niill (an haifeshi ranar 18 ga watan Nuwamba,a shekara ta alif ɗari tara da talatin da hudu 1934A.c) a Accra, babban birnin ƙasar Ghana, ya kasan ce masanin noma na Ghana ne

Yayi Makarantar Gwamnati fake accra, 1941-48, Makarantar Achimota, 1949-55, Jami'ar Ghana, 1956-59, Jami'ar Illinois, Chicago, Illinois, Amurka, 1966-68; jami'in noma, ma'aikatar noma, 1959-64, babban jami'in noma, Yuli-Satumba 1964, jami'in bincike, tashar binciken noma, Kpong, Jami'ar Ghana, 1964-75, ya nada babban jami'in bincike, Yuni 1975

Ya auri Martina Ofosu-Amaah a shekaran 1961 wanda kuma suna da yaran su hudu mata uku sai kuma namiji daya.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)