Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Transfiguration pending
Jump to content

Nojim Maiyegun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nojim Maiyegun
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 17 ga Faburairu, 1941
ƙasa Najeriya
Mutuwa 26 ga Augusta, 2024
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Nojim Maiyegun (An haifeshi ranar 17 ga watan Fabrairu, 1941 kuma ya mutu Agusta 26, 2024) a Legas. Ɗan wasan dambe ne mai ritaya dan Najeriya, wanda ya ci lambar tagulla a gasar damben maza masu matsakaicin nauyi (71). kg) a kakan wasannin bazara ta 1964 a Tokyo, Japan.

Shi ne dan Najeriya na farko da ya fara samun lambar yabo a gasar Olympics. Ya bayyana nakasarsa ta rashin gani a 2012.[1]

  1. "I'm Still Alive, Maiyegun Cries Out". Naij. 2012.

Adireshin Waje

[gyara sashe | gyara masomin]