Elizabeth Frood
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1975 (48/49 shekaru) |
ƙasa | Sabuwar Zelandiya |
Sana'a | |
Sana'a |
egyptologist (en) ![]() |
Employers | Jami'ar Oxford |
![]() |
![]() ![]() |
Elizabeth Frood, wacce farfesa ce a fanin Egyptology.[1] A cikin 2020 ta fara fitowa a matsayin mai gabatar da talabijin na BBC,tare da shirin shirin "Tutankhamun in Colour" da aka watsa a BBC. An yi amfani da sabbin fasahohin launi ga ainihin hotunan baƙar fata da fari, don bincika gano kabarin Tutankhamun.[1][2][3]