Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Jump to content

José Gaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José Gaya
Rayuwa
Haihuwa Pedreguer (en) Fassara, 25 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Valencia CF2012-
  Spain national under-17 football team (en) Fassara2012-201221
Valencia CF Mestalla (en) Fassara2012-2014653
  Spain national under-19 football team (en) Fassara2013-2014111
  Spain national under-18 football team (en) Fassara2013-201320
  Spain national under-20 football team (en) Fassara2013-201340
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 14
Nauyi 64 kg
Tsayi 172 cm

José Luis Gayà Peña ( Catalan pronunciation: [dʒoˈze lwis ˈɡaja ˈpeɲa] ; an haife shine 25 ga watan Mayu a shekarai 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na hagu yana aiki ne da ƙungiyar La Liga Valencia, wanda ya jagoranci, da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Spain .

Dan wasan ya kammala karatun digiri ne a jami'ar a Valencia a qasar sipaniya, ya fara halarta a karon a cikin shekarai dubu biyu da shabiyu 2012 kuma ya ci gaba da buga wasanni sama da 300 na gasa don kulob din, inda ya lashe Copa del Rey a 2019 .

Gayà ya bayyana a cikakken wasansa na manya wanda ya fara bugabawa na farko tare da tawagar kasar Spain a cikin 2018, ana zaba don Yuro 2020 .

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

an haifeshi a pedregurer, alicante valencian community, gaya yana daga cikin yan wasan valencia inda farko ya fara buga wasa dan gaba yaci kwallaye fiye da sittina shekara daya kawai

A ranar 30 ga watan Oktoba na shekarai dubu biyu da sha biyu 2012, Gayà ya bayyana a wasansa na farko na hukuma tare da babban ƙungiyar, yana buga cikakken mintuna 90 a cikin nasarar da suka samu inda sukaci kwallaye biyu da nema da ci 2–0 a kan UE Llagostera a zagaye na 32 na Copa del Rey . Ya fara bayyanarsa a gasar UEFA Europa a ranar 12 ga Disamba na shekara mai zuwa, a cikin wasan 1-1 na gida tare da FC Kuban Krasnodar .

Gayà ya buga wasansa na farko a gasar La Liga na qasar sipaniya tare da Che a ranar 27 ga watan Afrilua shekarai 2014, yana farawa da nuna cikakken mintuna wanda ake bashi 90 a cikin rashin nasara gida 0–1 da Atlético Madrid na ƙarshe. A ranar 3 ga watan Agusta, ya zura kwallo ta farko a ragar SL Benfica da ci 3-1 a gasar cin kofin Emirates na wannan shekarar .