Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Jump to content

Made Kuti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Made Kuti
Rayuwa
Cikakken suna Omorinmade Kuti
Haihuwa New Afrikan Shrine (en) Fassara, 26 Satumba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Femi Kuti
Ƴan uwa
Yare Ransome-Kuti family (en) Fassara
Karatu
Makaranta Trinity Laban Conservatoire of Music and Dance (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a mai rubuta waka, mawaƙi, saxophonist (en) Fassara, mawaƙi da instrumentalist (en) Fassara
Ayyanawa daga
Sunan mahaifi Made Kuti
Kayan kida saxophone (en) Fassara
piano (en) Fassara
trumpet (en) Fassara
drum kit (en) Fassara
alto (en) Fassara
made kuti

Ọmọ́rìnmádé Kútì (an haife shi 26 Satumba 1995) wanda aka sani da sana'a da Made Kuti, mawaƙin afrobeat ɗan Najeriya ne, marubuci kuma mawallafin kayan kida. Ya fito da kundi na farko mai suna For(e)ward a cikin 2021.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.