Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Jump to content

Muhammad Tahir-ul-Qadri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Tahir-ul-Qadri
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Jhang (en) Fassara, 19 ga Faburairu, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Pakistan
Kanada
Mazauni Kanada
Harshen uwa Urdu
Karatu
Makaranta University of the Punjab (en) Fassara
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, mai aikin fassara, marubuci da Ulama'u
Employers Punjab University Law College (en) Fassara  (1978 -  1983)
Wanda ya ja hankalinsa Muhammad Iqbal, Rumi, Tahir Allauddin Al-Qadri Al-Gillani (en) Fassara, Siyudi, Ahmed Raza Khan Barelvi da Ibn ul-Arabi
Fafutuka Minhaj-ul-Quran International (en) Fassara
Mabiya Sunnah
Sufiyya
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Pakistan Awami Tehreek (en) Fassara
tahir-ul-qadri.com
Muhammad Tahir-ul-Qadri

Muhammad Tahir-ul-Qadri ( Urdu: محمد طاہر القادری‎ ‎ An haife shi a ranar 19 ga watan Fabrairu,shekarata alif dubu daya da dari tara da hamsin da ɗaya 1951).malamin Islama ne ɗan Pakistan-Kanada kuma tsohon ɗan siyasa wanda ya kafa Minhaj-ul-Quran International da Pakistan Awami Tehreek .

An sanya shi a cikin dukkan bugu don kimar Musulmai 500 mafi tasiri tun fitowar ta farko a shekarar 2009.

Muhammad Tahir-ul-Qadri
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.