Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Jump to content

Gwaiduwa

Daga Wiktionary
Ɗanyen gwaiduwa

Gwaiduwa About this soundGwaiduwa  Wata abace dake cikin kwai na tsuntsaye mai kalar rawaya da ke zagaye da fari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Naci kwai da gwaiduwa.
  • Gwaiduwa nada mai da gina jiki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157, P,216