Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook
Jump to content

Ka

Daga Wiktionary

Ka About this soundKa  Kalmace ta nahawu lamirin suna na namiji, mutun na uku wadda ake magana a Kansa tilo.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Naji ance kakar ka ta rasu, shin gaskiya ne?
  • Nawa ka sayo jakarka?
  • Matar ka kakkyawace.
  • Meka ka fahimta a gare shi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: You(masculine)

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,59
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ka