BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Shin ko zanga-zangar ƴan ƙwadago na samar da sakamako?
Abin tambaya yanzu shi ne ko wannan matakin zanga-zangar kan wutar lantarki zai sa gwamnati ta sauka daga kan bakanta?
Sarki Charles na Birtaniya ya miƙa muƙaminsa na soji ga Yarima William
Sarki Charles ya kasance babban jami'in soji tsawon shekara 32 kuma a yanzu, babban ɗansa Yarima William ya gaje shi.
Dalilan da suka sa Nijar ke ɗari-ɗari da jamhuriyar Benin
Firaministan jamhuriyar Nijar, Ali Mahaman Lamine Zeine yayi allahwadai da abin da ya kira cin zarafin da hukumomin ƙasar Benin suka yi musu na saɓa yarjeniyoyin da suka ƙulla.
Gaza: Ko Isra’ila ta samu biyan bukata bayan wata shida da fara yaki?
Kafin harin na ranar 7 ga watan Oktoba, ana hasashen Hamas na da mayaka kusan 30,000 a Gaza, kamar yadda rahotannin kwamandojin dakarun Isra'ila suka bayyana.
Bidiyo, Yadda ƴanmata ke ƙirƙirar manhajoji a Arewacin NajeriyaTsawon lokaci, 5,51
Wata matashiya da ta kafa Cibiyar Startup Kano, Aisha Tofa ce ta nunar da haka lokacin da take jawabi game da ayyukan cibiyarta da ke ƙyanƙyashe tunanin kafa sana'o'i.
Yadda al’umma suka tashi tsaye don yaƙi da matsalar tsaro a Afirka ta Kudu
Matsalar rashin tsaro da ayyukan 'yan daba na cikin abubuwan da ke ci wa al'ummar Afirka ta Kudu tuwo a ƙwarya, a yayin da suke shirin fita rumfunan zaɓe domin zaɓen sabon shugaban a ƙarshen watan da muke ciki.
Ƴan adawa na zanga-zanga a Georgia
Bidiyon da aka yaɗa ta kafar sada zumunta ya nuna yadda zanga-zangar ke gudana cikin dare, ga ɗimbin mutane suna rera taken ƙasar
Me mutanen da suka kusa mutuwa ke gani?
Kerr - wanda da farko likita ne, da ya kware a fannin zuciya, ya samu digirinsa na uku a fannin lafiyar kwakwalwa - ya yi amfani da wannan dama wajen faɗaɗa iliminsa inda ya mayar da hankali wajen nazartar halin da mutanen da ke kan gargarar mutuwa ke ciki.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 14 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 13 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 13 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 13 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Bishiyoyi bakwai da aka fi so a shuka a arewacin Najeriya
Dumamar yanayi fa faruwa sakamakon abubuwa da dama ciki har da kwarorowar hamada, wadda ake samau sakamakon sare bishiyoyi da ake yi, lamarin da ke kusato da hadama ga mutane.
Yadda aka gano ƙasurgumin mai fataucin mutane zuwa Turai
Scorpion ya shafe shekaru - tare da taimakon mutanenda ke aiki ƙarƙashinsa - suna aikin safarar mutane zuwa sassa daban-daban na nahiyar Turai ta hanyar amfani da ƙananan jiragen ruwa.
Isra'ila ta umarci mazauna wasu sassan Rafah su koma Deir al-Balah
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 11/5/2024.
Muna nan muna bincike kan sabuwar cutar da ta bulla a Zamfara - Gwamnati
Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce ana nan ana bincike a kan wata sabuwar cuta da ta bulla a jihar
Hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a Najeriya romon baka ne kawai - Masana
Masana tattalin arziki a Najeriya sun ce hasashen IMF a kan raguwar hauhawar farashin kaya a karshen 2024, shaci-fadi ne kawai
Me ya sa iyalan masarautar Birtaniya ke ziyara a Najeriya?
Babban maƙasudin ziyarar ta kwana uku shi ne domin halartar bukukuwan cika shekara 10 da samar da wasannin ‘Invictus Games’ – na sojojin da aka raunata a fagen daga.
Zelensky ya kori shugaban dakarun da ke ba shi tsaro kan zargin kitsa kashe shi
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya kori shugaban tawagar da ke tsaron sa bayan tsare mutum biyu daga cikin tawagar bisa zargin kitsa kashe shugaban.
An fara daukar matakan kare afkuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohin Najeriya
Wasu jihohin Najeriya sun fara daukar matakan kare afkuwar ambaliyar ruwa
Mahamat Deby ya lashe zaɓen shugaban Chadi
Sakamakon na nufin an kawo ƙarshen gwamnatin riƙon-ƙwarya da Mahamat Deby ya shafe shekara uku yana jagoranta tun bayan mutuwar mahaifinsa Idriss Deby.
Dalilin da ya sa Biden ya ƙi bai wa Isra'ila manyan bamabamai don yaƙi a Rafah
Makaman sun haɗa da bamabamai masu ƙarfi nau'in 2000lb (960 kg) da 500lb (227 kg).
An aikata kisan ƙare-dangi kan ƙananan ƙabilu a Sudan - HRW
Akwai alamun da ke tabbatar da cewa an aikata kisan kiyashi a birnin El Geneina na jihar kudancin Darfur a ci gaba da yaƙin da ake gwabzawa a Sudan, kamar yadda wani rahoton Ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ya bayyana.
Labaran Bidiyo
Wasanni
Yaushe za a doke Leverkusen bayan cin wasa na 50 a jere?
Bayer Leverkusen ta doke Bochum ranar Lahadi a Bundesliga ta kuma ci wasa na 50 a jere a dukkan fafatawa ba tare da an doke ta ba.
Liverpool za ta buga Champions League duk da tashi 3-3 da Villa
Liverpool ta samu gurbin shiga Champions League a badi, bayan da ta tashi 3-3 a wasan mako na 37 a Premier League a Villa Park ranar Litinin.
Barcelona ta koma ta biyu a teburin La Liga bayan cin Sociedad
Barcelona ta koma ta biyu a teburin La Liga, bayan da ta doke Real Sociedad a wasan mako na 35 da suka fafata ranar Litinin.
Ƙwazon da Arsenal ta yi a Premier tun da aka shiga 2024
Arsenal ta sa ƙwazo a bana da ta kai tana mataki na daya a kan teburin Premier League da maki 86 da tazarar maki daya tsakani da Manchester City ta biyu.
Ƴan Barcelona da za su karɓi bakuncin Sociedad a La Liga
Barcelona za ta kara da Real Sociedad a wasan mako na 35 a La Liga da za su kara ranar Litinin a Estadi Olímpic Lluís Companys.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 12/5/24 tare da Haruna Shehu Tangaza da kuma Badariyya Tijjani Kalarawi
Murya, Amsoshin Takardunku 11/05/24Tsawon lokaci, 12,50
Amsoshin Takardunku 11/05/24 tare da Ibrahim Yusuf Mohammed
Murya, Lafiya Zinariya: Kan jinin al'ada 11/05/24Tsawon lokaci, 14,25
Lafiya Zinariya kan jinin al'ada tsakanin mata
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da gwamnan Nasarawa 11/05/24Tsawon lokaci, 12,43
Gane Mini Hanya tare da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule
Murya, Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24Tsawon lokaci, 58,06
Ra'ayi Riga: Kan sabon harajin tsaron intanet a Najeriya 10/05/24