No media source currently available
Mahukunta a Nijar sun bullo da wani shiri na bunkasa noman zogale da kasuwancin shi, bisa la’akari da dinbim fa'idodin lafiya da ganyen ke da shi.