Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Gwamnatin Jihar Bornon Najeriya Ta Sake  Rufe Wasu Sansanonin ‘Yan Gudun Hira

Your browser doesn’t support HTML5

A ci gaba da kokarin mayar da 'yan gudun hijira garuruwansu, gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta sake rufe wasu sansanonin 'yan gudun hijira hudu wadanda suka samar da matsuguni ga iyalai dubu goma sha daya.