Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Sashen Hausa Na Muryar Amurka Ya Shirya Wata Muhawara Ta ‘Yan Takarar Gwamna A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zabe a Najeriya a badi, Sashen Hausa na Muryar Amurka ya shirya wata muhawara ta ‘yan takarar gwamna daga jihohi daban-daban karkashin jam’iyyu daban-daban, wacce ta gudana a Abuja, babban birnin kasar.