Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

TASKAR VOA: Kungiyar Amnesty International ta ce karuwar sace-sacen dalibai da ‘yan bindiga ke yi a arewacin Najeriya ya shafi fannin ilmi

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan umurnin shugaba Tinubu na gaggauta ceto daliban Kuriga sama da 280, babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya ce sojoji sun dukufa wajen ganin an ceto daliban da kuma hukunta ‘yan bindigan da ke wannan aika-aika, da wasu rahotanni