Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

‘Yan Sanda A Jihar Kano Sun Yi Nasarar Cafke Wasu Matasa Da Ake Zargi Da Laifukan Fyade Da Sata

Your browser doesn’t support HTML5

A jihar Kano dake arewacin Najeriya, jami’an tsaro sun kama wasu matasa wadanda aka zarga da daukan lokaci mai tsawo suna addabar al’umma da sace-sace, da fyade, da sauran ayyukan daba.