Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalolin Dakile Girman Nonor 'Ya Mace A Najeriya Da Kamaru


Matsalolin Dakile Girman Nonor 'Ya Mace A Najeriya Da Kamaru
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:25 0:00

Masu sa ido sun ce breast ironing wani nau’in cin zarafin yaya mata ne da ke janyo radadi mai tsanani, lalata hallita, wanda ke kaiga kamuwa da cututtuka da kuma dimuwa. Galibi wannan al’ada ce da aka santa a nahiyar Afirka inda mata akalla miliyan 3.8 suke fuskanta a tsakanin Kamaru da Najeriya.

XS
SM
MD
LG