Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Jamhuriyya Nijar, Wani Mawaki Ya Bullo Da Wani Tsari Da Zai Ba Da Damar Ceto Wasu Al’adun Kasar


A Jamhuriyya Nijar, Wani Mawaki Ya Bullo Da Wani Tsari Da Zai Ba Da Damar Ceto Wasu Al’adun Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:38 0:00

Ganin yadda zamani ke tasiri wajen bacewar wasu al’adun gargajiya, a Jamhuriyya Nijar, wani mawaki dan kasar, Maman Sani Mati, ya bullo da wani tsari da zai ba da damar ceto wasu al’adun kasar, musamman ma amfani da wasu kayan kade-kade na gargajiya da ke bazanar bacewa

XS
SM
MD
LG