Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DARDUMAR VOA: Wata Kungiya A Burkina Faso Ta Fito Da Tsarin Zaman Lafiya Tsakanin Musulmai Da Kirista


DARDUMAR VOA: Wata Kungiya A Burkina Faso Ta Fito Da Tsarin Zaman Lafiya Tsakanin Musulmai Da Kirista
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00

Wata kungiyar matasa ta shirya wani taro na shan ruwa domin hada kai da musulmi a cikin watan Ramadan, inda musulmi suke azumin kowace rana tun daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana, sai kuma azumin kwanaki 40 da Kiristoci ke yi don tunawa da abubuwan da suka faru har ta kai rasuwar Annabi Isa.

XS
SM
MD
LG