Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fyade: Tsohon Dan Wasan Brazil Robinho Ya Fara Zaman Gidan Yari


Robinho
Robinho

Kamfanin Dillancin Labarai na AP ya ruwaito cewa an ga tsohon dan wasan na Brazil mai shekaru 40 yana barin gidansa da ke Sao Paulo a cikin wata bakar motar ‘yan sanda.

Tsohon fitaccen dan wasan Brazil Robinho ya fara wa’adin zaman gidan yari na tsawon shekaru tara da kotu ta yanke masa.

An yankewa dan wasan hukunci ne bayan da aka same shi da laifin yi wa wata mata fyade a kasar Italiya sama da shekaru goma da suka gabata.

Robinho ya fara zaman gidan yarin ne bayan da ya gaza sauya hukuncin farko a kotunan daukaka kara.

Kamfanin Dillancin Labarai na AP ya ruwaito cewa an ga tsohon dan wasan na Brazil mai shekaru 40 yana barin gidansa da ke Sao Paulo a cikin wata bakar motar ‘yan sanda.

A ranar Laraba wata babbar kotun Brazil ta yanke hukunci na karshe kan cewa ya zama wajibi sai Robinho ya yi zaman gidan yarin bayan da wata kotu a Italiya ta same shi da laifi kan fyade.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG