Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Kalubale Da Damarmaki Dake Akwai A Fagen Yaki Da Cutar HIV/Aids


LAFIYARMU: Kalubale Da Damarmaki Dake Akwai A Fagen Yaki Da Cutar HIV/Aids
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Shekaru 35 da suka gabata ne aka fara kebe ranar cutar SIDA ta duniya. An kebe ranar 1 ga watan Disamba na kowace shekara ne da zummar wayar da kai a game da cutar HIV da AIDS sannan a kuma masu fama da cutar a fadin duniya goyon baya.

XS
SM
MD
LG