Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Birgediya-Janar Saleh Bala mai ritaya ya ce yin adalci ga jama’a ne kawai zai kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya

TASKAR VOA: Birgediya-Janar Saleh Bala mai ritaya ya ce yin adalci ga jama’a ne kawai zai kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Sannan sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya kammala ziyarar da yake a kasashen Afirka uku. A Afirka ta Kudu, Blinken ya gabatar da wani babban jawabi a game da manufofin gwamnatin Biden ga kasashen kudu da hamadar Sahara, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG