Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Duba Akan Matsalar Tsadar Rayuwa Da Yadda Wani Banakase Ke Koyarwa Wasu Masu Nakasa Sana'ar Dogaro Da Kai

TASKAR VOA: Duba Akan Matsalar Tsadar Rayuwa Da Yadda Wani Banakase Ke Koyarwa Wasu Masu Nakasa Sana'ar Dogaro Da Kai
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Yayin da ake ci gaba da fuskantar matsin rayuwa a Najeriya, mun duba yadda kaurar da wasu kamfanonin magunguna suka yi daga kasar ke shafan marasa lafiya. Mun kula leka jihar Kaduna inda muka hadu da wani gurgu da ya rungumi sana’ar walda, har ma yake koya wa wasu masu nakasa sana’ar .

XS
SM
MD
LG