Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Halin matsin rayuwa na ci gaba a Najeriya sakamakon samun mummunan faduwar darajar Naira

TASKAR VOA: Halin matsin rayuwa na ci gaba a Najeriya sakamakon samun mummunan faduwar darajar Naira
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Mun ji ta bakin wasu a jihar Kano inda masu kasuwancin gurasa suka yi zanga-zanga a kan tsadar kaya a Najeriya; Yayin da kasashen Afirka ke ci gaba da fafatawa a gasar AFCON, wata karamar gasar ta kwaikwayon AFCON ta na gudana a birnin Jos na Najeriya, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG