Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wata Kwararriya Tayi Fashin Baki Akan Kasafin Kudin Shekarar 2024 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar

TASKAR VOA: Wata Kwararriya Tayi Fashin Baki Akan Kasafin Kudin Shekarar 2024 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Hira da Zaliha Lawal, Darektar shirin cibiyar Connected Development da aka fi sani da CODE a game da kasafin kudin 2024 da shugaban Najeriya Tinubu ya gabatar a majalisar tarayyar kasar a kwanan nan, inda ta tabo batun tattalin arziki da harkokin kiwon lafiya.

XS
SM
MD
LG