Svoboda | Graniru | BBC Russia | Golosameriki | Facebook

Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Duba Kan Tasirin Da Najeriya Da Ghana Za Su Yi A Gasar AFCON


Duba Kan Tasirin Da Najeriya Da Ghana Za Su Yi A Gasar AFCON
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, yayin da ake fara gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka- AFCON, shin wane irin tasiri Najeriya da Ghana za su yi? Mun tattauna da kwararru a fannin kwallon kafa.

XS
SM
MD
LG